Latest
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PRP Kola Abiola, ya bayyana cewa gwamnati za ta kawo karshen rikicinta da ASUU watanni biyu kafin babban zaben 2023.
Bayanan da muke samu yanzu haka daga jihar Oyo sun nuna cewa ɗaya daga cikin Oyomesi, High Chief Abdul-Rasheed Shehu, ya kwanta dama da safiyar Lahadin nan.
Wata sanarwa daga Yahaya Danzaria, magatakardar majalisa ta ce Majalisar wakilai ta kasa za ta dawo zama a ranar 20 ga watan Satumba a zaure na wucin gadi.
Legit.ng ta tattaro jerin manyan yan siyasar Najeriya da suka mallaki tashoshin talbijin da gidajen jaridu a fadin kasar. Tinubu, Atiku, Kalu da wasu 8 na ciki.
Mayakan kungiyar ISWAP a daren Juma'a sun yi arangama da 'yan ta'addan Boko Haram a karamar hukumar Bama ta jihar Borno inda 'yan ta'adda 29 suka sheka lahira.
A cigaba da kokarin dawo da zaman lafiya a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya, dakarun yan sanda sun kama wani hatsabibin ɗan bindiga da sojan Bogi
A daidai lokacin da ake ta kiraye-kiraye kan a bari mata su shiga a dama dasu dumu-dumu a siyasa, mata biyar ne kadai suka samu shiga kwamitin kamfen din PDP.
Alhaji Atiku Abubakar, mai neman takara a inuwar PDP ya gamu da gagarumin koma baya duk da ya fito daga arewa, ƙungiyoyin yan arewa sun mara wa Tinubu baya.
A kalla mutum biyu sun sheka lahira bayan annobar amai da gudawa ta barke a sansanin tsofaffi, tubabbu mayakan Boko Haram dake garin Maiduguri a jihar Borno.
Masu zafi
Samu kari