Latest
Sanata Adamawa ta kudu, Sanata Binos Dauda Yaroe, ya bukaci tsagin gwamna Nyesom Wike su maida takobinsu kube har sai bayan zaɓe sannan a biya musu buƙatunsu.
Wani 'dan Najeriya Omogaide Gideon, ya shawarci 'yan Najeriya kan yadda zasu shawo kan matsalolinsu da bankuna bayan ya samu N150K da ya maka bankinsa a kotu.
Za a iya rusa APC NWC da ‘yan takaran 2023 saboda Mai Mala Buni. Yanzu dai sabon hukuncin kotu ya tada hankalin Tinubu da duk masu neman takara a jam’iyyar APC
Babban jigon APC, Hon Yakubu Murtala Ajaka, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na cikin koshin lafiya a Ingila.
An sace motar Limamin Masallacin Jumu'a na ITN dake Zaria yau dinnan bayan Sallar Jumu'a. Mustapha Auwal Imam sun sa labarin Facebook, yanzu an gano motar.
Wani matashi 'dan Najeriya ma'abocin amfani da TikTok ya yi bidiyon kai tsaye inda ya bayyana lokacin da yake raba biredi kyauta ga kwastomominsa daga shagonsa.
Wata budurwa a TikTok mau suna @ituhadebetsubane ta yada wani bidiyonta a kafar sada zumunta na yadda ta kasance tare da wasu zakuna a gidan ajiye dabbobi.
Tun daga mutum na farko har zuwa karshe, wannan jeri da muka kawo yana kunshe da sunayen wadanda za a ba lambar girmamawa a Najeriya a Oktoban nan a Aso Villa.
Gwamnatin Shugaba Buhari ta zabi shahararren malamin nan na Musulunci a jihar Filato, Abdullahi Abubakar, cikin mutum 437 da za ta baiwa lambar girma ta kasa.
Masu zafi
Samu kari