Latest
Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan jihar Sakkwato ya tabbatar da cewa ya ɗauki matakin dakatar da biyan malaman jami'ar jiha albashinsu har sai sun koma.bakin aiki.
A yayin bincike, jami'an rundunar yan sanda a jihar Kwara sun gano gawar wata mata da aka binne a ofishin Dr Abbass Adeyemi, shugaban babban asibitin Kiama.
Alhaji Anas Waziri, shugaban kungiyar magoya bayan Matawalle a jihar Sokoto da daruruwan masu mara masa baya sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa ta APC.
Tsagerun Yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban basarake a jihar Kwara, AbdulRahman Fabiyi da matarsa da kuma direbansa a ranar Asabar, 1 ga watan Oktoba
Shahararriyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, tace ko kaɗan bata da masanuya kan yadda aka yi sunanta ya shiga tawagar yaƙin neman zaɓen Tinubu a 2023 ta mata.
Masana da kwararri a fannin lafiya sun gargaɗi yan Najeriya su nesanci cin naman mushen dabbatar da ta mutu gabanin a sarrafa ta, akwai cututtuka maau haɗari.
Mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Taofeek Arapaja, ya magantu kan dalilin da yasa shi da takwarorinsa a kwamitin ayyuka, NWC, na jam'iyyar suka mayar d
Wani kwarrren mai zanen hotuna, Bamaiyi Danladi ya zana wani dankareren hoton dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi a jihar Kaduna.
Mai girma shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince zai girmama gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, da lambar CON ta ƙasa a ranar 11 ga watan nan.
Masu zafi
Samu kari