Latest
Daga karshe dai babbar Kotun tarayya mai zama a Abuja ta kawo karshen karar da wani lauya ya shekar da Bola Tinubu kan zabo Musulmi a matsayin abokin takara.
Wani hazikin matashi da ya taba warware gagarumar masatalar lissafi da ta gagara tsawon shekaru 30 a Japan yanzu ya koma kera motoci masu amfani da lantarki.
Kakakin kungiyar dattawan Arewacin Najeriya watau Northern Elders Forum, Datti Baba Ahmed, ya bayyana babban dalilin da yasa basu sanar da wanda zasuyi ba.
A wani labari mai daukar hankali, Atiku zai je kamfen daya daga cikin jihohin PDP, amma gwamnan ya nuna ba zai halarci taron gangamin ba saboda wasu dalilai.
Wata kungiya mai suna National Rescue Movement, NRM, ta yi karar jam'iyyar Labour da dan takarar shugaban kasarta, Peter Obi kotu kan cewa shi dan Amurka ne.
Ganin zaben 2023 ya karaso, wasu Limaman cocin katolika da ke Kudu maso yammacin Najeriya sun yi zama na musamman a Ibadan domin kira ga mabiyansu a filin zabe.
Dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam'iyyar ADP bai halarci wajen muhawarar yan takarar gwamnan jihar Kaduna da kafar yadda labarai ta BBC Hausa ta shirya
Shugaba Muhammadu Buhari yace gwamnatinsa ta kashe sama da naira dala biliyan guda wajen yaki da yan ta'addan Boko Haram a yankin arewa maso gabashin Nigeria
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta bayyana yawan kudin da take karba a matsayin albashi a UK. Jama’a sun tofa nasu.
Masu zafi
Samu kari