Latest
Kungiyar Incorporated Trustees of Advocacy for Social Right Advancement & Development Initiative ta na so kotun tarayya ta binciki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
’Yan takarkar kujerar Gwamnan Jihar Kano a karkashin jam’iyyu daban-daban sun rattaba hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya gabannin babban zaben kasa na 2023.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party ya sha alwashin inganta tsaro a kasar tare da habbaka harkar noma idan har ya lashe zabe a 2023.
Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya kwatanta jami'yyar Labour da gishirin 'Andrews Liver Salt'.
Wani matashin dan watan kwallon kafa a kasar Zambiya ya samu kyauta ta musamman bayan ya zama zakaran wani wasa da suka buga. An bashi kyautar kiretan kwai 5.
Bashir Ahmad, mataimakin shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman kan sadarwa na zamani yace Obi, dan takarar jam'iyyar Labour ba zai iya cin zaben 2023 ba.
Gwamnatin jihar Edo ta sanar da cewa wasu Sarakunan gargajiya guda 2 sun shiga hannu bisa zargin hannu a harin sace fasinjojin jirgin kasa a ranar 7 ga wata.
Wani lamari mai tada hankali ya faru a jihar Pittsburg Pennsylvania da ke Amurka a yayin da jami'an yan sanda na SWAT suka gano gawar wani farfesa Iwuchukwu.
Gwamnan PDP, Wike ya bayyana dan takarar shugaban aksan da zai zaba a zaben 2023 mai zuwa. Ya fadi maganganu maso daukar hankali game da zaben mai zuwa bana.
Masu zafi
Samu kari