Latest
Wani bidiyon ban dariya ya nuno lokacin da wani mutumi ya fashe da kuka bayan karamar diyarsa ta yi alkawarin siya masa mota yayin da ya kamata tana shan milo.
Jami'an yan sanda a jihar Kano sun cika hannu da wani matashi dan shekara ashirin da ya kashe kishiyar babarsa mai dauke da juna biyuu a garin Ungogo ta Kano.
Babban mai magana da yawun babban bankin Najeriya CBN ya yi fashin baki game da maganar haramtawa bankunan Najeriya baiwa mutane tsabar sabbin kudi a kanta.
Mayakan ta’addanci na Boko Haram sun kai wa mayakan ta’addanci na ISWAP farmaki inda suka halaka har 35 daga ciki a yankunan tafkin Chadi da dajin Sambisa.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, zai kai ziyara jihar Yobe gobe Litinin 9 ga watan Janairu, an ce jami'an tsaro sun yi wa birnin tsinke don ba da tsaro.
An sace fasinjojin jirgin kasa a Nigeria a jihar Edo shekara Guda Bayan Sace fasinjojin jirgin kasan Abuja Zuwa Kaduna a Nigerian. Wannan matsalar ta fara girma
Dan Kwallon duniya da ya shara a wajejen shekarun 60s da 70s da 80s ya bar gibi a harkar kwallon kafar duniya domin har yanzu ba'a ga wanda ya kai ya kamoshi ba
Darakta Janar na kungiyar PDP new Generation, Audu Mahmood, ya ce bayanin baya-bayan nan da DMO ta saki ya nuna cewa Najeriya na gab da fadawa tarkon bashi.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasara ya bayyana ceqa ba abinda zai haka Bola Tinubu zama magajin Buhari sai ikon Alla, yace babu gwamanan da zai ci amana.
Masu zafi
Samu kari