Latest
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, yace manyan ayyukan cigaba, samar da zaman lafiya da kuma kwatanta adalci kadai sun isa mutanen Filato su zabi APC a 2023.
Wata matashiyar sojar Amurka ta bayyana yawan kudaden shiga da ta samu a shekarar 2022. Mutane sun cika da mamaki da tambayoyi bayan sun ga makudan kudaden.
A yammacin ranar Asabar ne ‘Yan bindiga su ka je tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar Igueben a jihar Edo, suka dauke fasinjoji da yawa da za su je Warri.
Yar takarar shugaban kasa na jam'iyyar Allied People’s Movement (APM), Ms Chichi Ojei, ta ce tana da kwarin gwiwa cewa itace za ta yi nasara a babban zaben 2023
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta samu babban cigaba a jihar Gombe a yayin da tsaffin shugabanin kananan hukumomi da kansila na PDP suka dawo NNPP.
An kashe matar aure a Amoso Eddah tana dauke da tsohon juna-biyu. Mai ba Gwamnan Ebonyi shawara ya ce ‘dan takaran Jam’iyyar APC da mutanensa suka yi aika-aikar
Yayin da ya rage kwanaki 49 a fita fagen zaben shugaban kasa, jam'iyyar APC ta yi rashin daya daga kusoshin da suka raine ta tun a matakin farko a Kuros Riba.
Yayin da guguwar siyasa ke ci gaba da kadawa da sassan Najeriya, dan majalisar jiha mai wakiltar Gwale a Kano, Babangida, ya sake sauya sheka zuwa APC daga NNPP
Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya nada wa takwararsa na LP, Peter Obi sabon suna ya kira shi 'Mr Stingy' wato marowacci.
Masu zafi
Samu kari