Latest
Shelikwatar rundunar tsaron Nigeria ta sanar da kamawa tare da kashe gugun yan ta'adda hadi da kama makamansu masu tarin yawa a yakin da take dasu a fadin Kasar
Shamsudeen Dambazau, 'dan majalisa mai wakiltar mazabar Takai da Sumaila, ya bayyana cewa Bola Tinubu ya na da tsananin lafiya duba da rawar Buga da ya kwasa.
Goodluck Adenomo, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, da dimbin magoya bayansa sun sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Edo.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na jihar Kano ya ja kunnen Gwamna Ganduje da babbar murya kan yi masa zagon kasa a zaben 2023 mai zuwa, yace zai yi matukar nadama.
Yayin da suke gudanar da aikin kakkaba, dakarun rundunar Sojojin Najeriya sun kashe mayakan ta’addanci fiye da 50 sannan sun kama wasu da dama a yankin arewa.
Babban basaraken kasar Ibira, Ohinoyi AbdulRahmad Ado Ibrahim yace ba shi da masaniya kan zuwan Buhari jihar kuma ba a basahi jerin jadawalin abinda za a yi ba.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bawa yan Najeriya shawarwari kan shugaban kasar da ya dace su zaba a 2023, ya ce dole ya fahimci tattalin arziki.
Wata matashiyar budurwa wacce ke biyan N800k na hayar gidanta duk shekara a Legas ta ce bata da matsalar wutan lantarki a unguwarta. Mutane sun sha mamaki.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta tsawaita wa'adin cigaba da karbar katin zabe na PVC da kwanaki takwas saboda bawa wadanda ba su karba ba damar karba.
Masu zafi
Samu kari