Hotunan Buhari, Mamman Daura, Gwamnoni, Jiga-Jigai SUn Halarci Daurin Auren Diyar Abba Kyari

Hotunan Buhari, Mamman Daura, Gwamnoni, Jiga-Jigai SUn Halarci Daurin Auren Diyar Abba Kyari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya halarci daurin aure 'yar marigayin tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Malam Abba Kyari.

Daurin auren wanda aka yi ranar Juma'a, 13 ga watan Junairu, ya gudana ne Masallacin tarayya dake birnin Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci daurin auren akwai babban aminin shugaban kasa kuma dan'uwansa, Malam Mamman Daura.

Sauran sun hada da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari; tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babagana Kingibe; Shugaban hukumar NIA, Amb Rufa'i da mai martaba sarkin Bauchi, Rilwanu Suleiman Adamu.

Hakazalika akwai NSA Babagana Munguno, Gwamnan Borno, Babagana Zulum; tsohon shugaban sojoji, Janar Tukur Buratai; IGP na yan sansa, Mohammed Alkali; Ministan Lantarki, Abubakar Aliyu. da shugaban hafsoshin ruwa, Vice Admiral Gambo.

Auren
Hotunan Buhari, Mamman Daura, Gwamnoni, Jiga-Jigai SUn Halarci Daurin Auren Diyar Abba Kyari Hoto: BuhariSallau1
Asali: Twitter

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Kara karanta wannan

2023: Shugaban Kasa Buhari Ya Gana da Wani Dan Takara, Ya Daga Masa Hannu a Aso Rock

Auren
Hotunan Buhari, Mamman Daura, Gwamnoni, Jiga-Jigai SUn Halarci Daurin Auren Diyar Abba Kyari Hoto: @BuhariSallau1

Asali: Legit.ng

Online view pixel