Latest
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP ya ce zai gana da shugabannin addinai da sarakuna a yankin Kudancin Kaduna. An fadi yadda aka tsara ziyarar ta Obi.
Tsananin luguden wutan da mayakan sojin saman Najeriya suka yi ta jirgin yaki a maboyar Boko Haram tayi ajalin Kwamandoji biyu da wasu Mayaka 40 na kungiyar.
A daidai lokacin da komai ya kankama gamr da tunkarar babban zabe a watan Fabrairu, dubbannin yan siyasa a garinsu Sanata George Akume sun tattara sun koma PDP.
Yayin da babban zaben shugaban kasa ke kara gabatowa, jam'iyyar APC a jihar Zamfara ta karbi karin masu sauya sheka. Sun yi takara a zaben fidda gwanin PDP.
Bidiyon Cif Olusegun Obasanjo sanye cikin kayan makarantar sakandare yana tattaki da tsofaffin daliban Baptist Boys High School dake Ogun ya birgee Jama’a.
Idan Rabiu Kwankwaso ya kammala kamfe a gari, ya kan je har fada domin ya gaida Sarki. Bayan gangamin NNPP, Kwankwaso sun ziyarci fadar Sarkin Karshi a jiya
Gwamna Okezie Ikpeazu na jihar Abiya ya tabbatar da cewa mai neman zama magajinsa a jam'iyyar PDP a zaben 2023 na fama da rashin lafiya har ya kwanta a Asibiti.
Wata kyakkyawar budurwa mai suna Poly ta magantu kan yadda ta rabu da attajirin saurayinta don auren John mai nakasu mara hannu. Ta kamu da sonsa a ranar farko.
APC za ta hada-kai da Jam’iyyar adawa domin a dankara PDP da kasa. Amma akwai ‘yan bangare dabam a jam’iyyar hamayyar kasar da ba su yarda a bi Bola Tinubu ba.
Masu zafi
Samu kari