Latest
Mai neman zama gwamnan jihar Legas a inuwar jam'iyyar PDP, Mista Jandor, ya gamu da illar yan daba yayin da ya je kamfe karamar hukumar Surulere ranar Jumu'a.
Wata kungiyar kare manufofin dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress APC, Asiwaju Bola Tinubu, ta shirya taro na musamman.
Dino Melaye, kakakin kwamitin yakin zabe na dan takarar shugaban kasa na jam'iyya PDP, Atiku Abubakar ya ce tsohon shugaban kasa, IBB, yana goyon bayan Atiku.
Wani dan kwallon kafa, Segun Idowu na kungiyar Barnet FC, Lokoja, ya rasu bayan ya yanke jiki ya fadi sakamakon karo da ya yi da wani dan wasa a jihar Kogi.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya daukarwa al'ummar Zamfara alkawarin cewa zai ba bangaren noma da hakar ma'adinai kulawa.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ba zai yi nasara ba sai da goyonsa.
Gwamnatin Jihar Edo za ta rufe duk wani masallac, coci, kulob da gidan cashewa a garin muddin ba su saka na'uarar daidaita sautin da ke fitowa daga cikinsu ba.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dage zuwansa Kano zuwa wani lokaci kan halin da mutane ke ciki.
Babbar Kotun tarayya mai zama a Abuja, ta yanke hukuncin kwace kujarar Sanata daga jihar Akwa Ibom sakamakon sauya sheka daga PDP a shekarar da ta gabata .
Masu zafi
Samu kari