Latest
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele ya halarci majalisar dattawan Najeriya inda suka shiga ganawa da kakakin majalisa da wasu manyan kasa.
Shugaba Buhari yayi kira ga ‘yan Najeriya da su dinga Godewa Allah saboda Wasu kasashen da ke makwabtaka da Najeriya sau daya ake kokari a ci abinci a rana.
Ofishin shugabar ma'aikatan gwamnatin tarayya ta kammala gwajin diraktoci daga ma'aikatun gwamnati daban-daban da suka nemi kuejrar zama akanta janar na tarayya
A karshe jam’iyyar APC ta yi martani kan harin da ake zargin an kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari a jihar Kano, inda ta bayyana shi a matsayin makircin PDP.
Tsohon kakakin majalisar wakilai ya bayyana hadarin da ke tattare da ba dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Tinubu ragamar Najeriya saboda dalilai.
Za a ji labari Gwamnan jihar Ondo ya yi ikirarin Bola Tinubu zai lashe zaben shugaban kasa da za ayi. Rotimi Akeredolu ya fadawa mutanensa su yi APC sak a 2023.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano tace za a gudanar da gwajin kwakwalwa kan Murja Ibrahim Kunya,fitacciyar 'yar TikTok da aka cafke a jihar bayan korafin malamai.
Wata yarinya yar jami'ar brini tarayya Abuja ta yi kokarin haddasa gobara a dakin kwanan daliba mata ranar Litnin kuma tayi barazanar kashe duk wanda ya hanata.
Wani matashin bakar fata ya bada labarin soyayyarsa da baturiya wacce ya nemi ta auresa bayan kwana 4 da hadu a wurin wani biki. Yana da burin auren jar fata.
Masu zafi
Samu kari