Latest
Shugaban kungiyar Gwamnonin APC, Hope Uzodinma ya ce Tajuddeen Abbas/Ben Kalu sun fi cancanta da rike majalisa. Uzodinma ya hadu me da masu goyon bayan Abbas.
Sabon gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi alkawarin taimakawa iyalan wadanda aka kashe a hare-haren da yan bindiga suka kai kauyukan Janbako da Sakkida.
Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na gwamnatin Ganduje da ta shuɗe, Muhammad Garba, ya bayyana cewa gwamna mai ci, Abba Gida Gida ya yi wa gwamnatin Ganduje.
Kotu ta yankewa shugaban cocin Altar of Solution and Healing Assembly da ke jihar Ribas, Chidiebere Okoroafor, hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kashe mutum 3.
Allah ya yi wa kanin tsohon ministan shari’a kuma AGF, Abubakar Chika Malami, Dr Zubairu Malami rasuwa a ranar Litinin, 5 ga watan Yuni yana da shekaru 55.
A zaben shugabannin majalisa, wasu yaran Nyesom Wike sun sabawa ‘yan PDP da ke takama da yawan ‘yan adawa, sun bi Tajuddeen Abbas da Jam'iyyar APC ta tsaida.
Za a ji labari Festus Keyamo SAN bai yi nasara a karar da ya shigar a kotun tarayya a kan Alhaji Atiku Abubakar ba. Tsohon Ministan zai lalo kudi ya biya Atiku.
Ibrahim Gambari, shugaban ma’aikatan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika mulki ga magajinsa, Femi Gbajabiamila a ranar Litinin, 5 ga watan Yuni.
Sanatoci sun ce ma’aikatun gwamnati sun karbi bashi, amma har yau ba su biya ba. Ana zargin Akanta Janar da sakacin wajen karbo wadannan kudi tun shekarar 2007.
Masu zafi
Samu kari