Latest
Wani mutumi mai suna Segun Akala, da ake tuhuma da laifin sata ya haura ta tagar kotu, sannan ya tsere zuwa cikin jeji biyo bayan umarnin da alkalin kotun ya.
Kungiyar HURIWA ta musanta raɗe-raɗin dake yawo cewa tsohon gwamnan jihar Enugu ya yi layar zana don gudun EFCC ta nemi titsiye shi kan wasu kuɗi da ya wawure.
Tun bayan cire tallafin mai shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi, 'yan Najeriya ke fama da tsadar man fetur a fadin kasar da kuma wahalhalu da dama dalilin hakan.
Kamfanin samar da man fetur na kasa (NNPC), ya yi takaitaccen bayani kan cire tallafin man fetur da Gwamnatin Tarayya ta yi, da kuma dalilin hauhawar farshin.
Kungiyar NLC ta ‘yan kwadagon kasar nan za ta shirya yajin-aiki saboda tashin farashin man fetur. Mun kawo Kungiyoyin ma’aikata da suka yi biyayya ga 'Yan NLC.
Gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazak, ya ɗauki matakan saukaka wa ma'aikatan jiharsa bayan tashin farashin litar mai, ya ce kowa zai rika aikin kwana 3 a mako.
Wani babban jigo a jam'iyyar PDP reshen jihar JIgawa, Alhaji Aminu Jahun ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar ta PDP tare da bayyana dalilansa na yin hakan.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja, ta hana hukumomin EFCC, ICPC da DSS daga cafke tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdul'aziz Yari.
An samu rikici tsakanin wasu matasa da rundunar sojoji a Jos ta Kudu da ke jihar Plateau inda mutane biyu suka rasa ransu tare da raunata wasu yayin hargitisin.
Masu zafi
Samu kari