Latest
Sarkin Zazzau Ahmad Nuhu Bamalli ya bayyana cewa bai taba tara isasshen kuɗin da zai wajabta masa fitar da zakka ba, yana mai fifita hidima da adalci.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya ayyana zaman makoki na kwanaki uku a jihar kan rasuwar Bamanga Tukur, tsohon gwamnan tsohuwar jihar Gongola.
Tsohon gwamnan Benue, Samuel Ortom, ya bayyana dalilin da ya sa ya bai wa Peter Obi motarsa yayin ziyararsa jihar, yana mai watsi da zargin Hyacinth Alia.
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar dattijon ƙasa, fitaccen ɗan kasuwa kuma tsohon gwamnan tsohuwar jihar Gongola, Bamanga Tukur.
Matashi daga Sokoto, Haruna Abubakar Jibril, ya kirkiri fasahar zamani ta inganta tsaro a iyakoki, dakile safarar makamai da rage hadurran ababen hawa.
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ’yan takarar zaɓen shugaban ƙasa na karshe da za su gwabza a zaben 2027.
Tsohon shugaban Jam’iyyar PDP na ƙasa, Bamanga Muhammad Tukur, ya rasu yana da shekara 91, bayan ya shafe wani lokaci yana fama da rashin lafiya.
Tsohon kwamishina a Jihar Gombe kuma tsohon shugaban Ƙaramar Hukumar Akko, Hon. Muhammad Ismail City (Katukan Akko), ya fice daga jam’iyyar APC .
Gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi, ya karrama Shugaban Karamar Hukumar Birniwa, Shehu Baba, bayan ya shiga horon Hisbah tare da jami’ai 2,449.
Masu zafi
Samu kari