Latest
A wannan labarin, za ku ji cewa tsohon shugaban kasa, Good Ebele Jonathan ya karfafi yan kasar nan a dai-dai lokacin da aka cika shekaru 64 da samun yanci.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin jagorancin Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ta bukaci mutanen jihar musamman matasa da ka da su fito zanga a ranar 1 ga Oktoba.
A wannan labarin, za ku ji cewa Gwamna Mai Mala Buni na Yobe ya nemi hadin kan yan kasar wajen samar da jagoranci cikin nasara da kwanciyar hankali.
A yau Talata 1 ga watan Oktoban 2024 Najeriya ke cika shekaru 64 da samun yancin kai wanda ya zo daidai da ranar zanga-zanga da matasa ke yi a kasar.
Matasan Kano sun yi zamansu a gida, wasu sun fita harkokinsu na yau da kullum suk da zanga-zangar da aka fara ranar 1 ga watan Oktoba a sassan Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da lambobin yabo na kasa ga wasu 'yan Najeriya mutum biyar. Godswill Akpabio da Barau Jibril na daga cikinsu.
Kasurgumin dan ta'adda, Bello Turji ya fitar da sabon bidiyo a jiya Litinin 30 ga watan Satumbar 2024 a jihar Zamfara inda ya yi jimamin mutuwar Halilu Sabubu.
Gawurtaccen shugaban 'yan bindiga, Bello Turji ya kafawa gwamnati sharadi na wanzar da zaman lafiya a jihar Zamfara. Ya kuma soki Dauda Lawal da Bello Matawalle.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi kai tsaye ga ƴan Najeriya yayin da bukukuwan ranar samun ƴancin kai suka kankama a wasu sassan ƙasar nan.
Masu zafi
Samu kari