Latest
Shugaban wata ƙungiyar matasan PDP, Dare Glintstone Akinniyi ya ce surutun minustan Abuja, Nyesom Wike ya fi aikinsa, don haka ya buƙaci Tinubu ya kore shi.
A yayin da Najeriya ke bukin murnar cika shekaru 64 da samun 'yancin kai, gwamnan jihar Filato Barista Caleb Mutfwang ya yi afuwa ga fursunoni biyar.
Yayin da Najeriya ta cika shekaru 64 da samun yancin kai daga turawa, kungiyar Association of Seadogs, Pyrates Confraternity ta gano matsalar kasar nan.
A wannan labarin, shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa za a gudanar da gagarumin taron matasa na kasa inda za a tattauna da masu ruwa da tsaki.
Rundunar yan sanda ta kama matar da ta sace jariri dan kwanaki bakwai ana tsaka da bikin suna a Nasarawa. Matar ta sace jaririn ne bayan ta shiga gidan suna a Keffi
Duba muhimman bayanai daga jawabin ranar samun ‘yancin kai na 2024 da shugaba Bola Tinubu ya yi a yayin da Najeriya ke murnar cika shekaru 64 da samun ‘yancin kai.
Shugaba Bola Tinubu ya sake ba yan Najeriya tabbacin cewa yana daukar matakai masu muhimmanci domin rage tsadar rayuwa da ake ciki a kasa baki daya.
Bola Tinubu ya yi jawabi bayan Najeriya ta cika shekaru 64 da samun yancin kai. Ya ce an kashe jagororin yan ta'adda 300 kuma an samar da zaman lafiya a kauyuka.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da ƴan Najeriya sun futa daga kangin wahalar da suke ciki.
Masu zafi
Samu kari