Latest
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia ya rantsar da shugabannin kananan hukumomi 23 na jihar. Gwamna Hyacinth Alia ya ba su shawarwari kan harkokin mullki.
Rahotanni sun ce 'yan bindiga sun fatattaki ciyaman a lokacin da suka kai farmaki sakatariyar karamar hukumar Ikwere da ke jihar Ribas a ranar Litinin.
Rabaran Alaku Vincent, sanannen malamin addinin Kirista a Maiduguri, babban birnin Borno, ya mutu a ranar Lahadin da ta gabata, yayin bikin sadaukarwar yara.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan miyagun 'yan bindiga a jihar Kaduna. Jami'an tsaron sun sheke 'yan bindiga uku tare da ceto wasu mutane.
Rundunar yan sanda ta cafke wani matashin da ya kashe wani dan banda har lahira. Matashin ya sassara dan bangar ne kuma ya tafka masa satar babur da wayar hannu.
Gwamnatin Kano ta mika sakon jaje ga yan kasuwar Kantin Kwari da wuta ta komawa kayan da ake zaton sun kai na biliyoyin Naira, tare da daukar alkawarin taimakawa.
Ana zargin cewa wasu bata gari sun cinnawa sakatariyar karamar hukumar Eleme wuta awanni bayan rantsar da sababbin ciyamomin kananan hukumomin Ribas.
Shugaban kungiyar gwamnonin PDP kuma gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya yabi yadda gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya yi tsayin daka wajen zaben kananan hukumomi.
Jam'iyyar LP ta nuna amincewa da Rabi'u Musa Kwankwaso ya zamo mataimakin Peter Obi a zaben 2027. LP ta ce Peter Obi ya samu kuri'u sama da Kwankwaso a 2023
Masu zafi
Samu kari