Latest
Mai martaba sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi takaicin iftila'in gobara da ya afkawa wasu shaguna a Kantin Kwari da ke jihar tare da lakume dukiyoyi.
Dan ta'adda Bello Turji ya yi karin haske kan neman sulhu da gwamnatin Najeriya da jihar Zamfara. Turji ya sake sabon bidiyo yana neman a kori yan sa kai.
Wasu miyagun ƴan bindiga dauke da makamai sun kai hari a garin Kachia da ke juhar Kaduna. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da shugaban makaranta a harin.
Ministar al'adu da tattalin arzikin fikira, Hannatu Musa Musawa ta bayyana cewa ba ta damu da shirin sauya wasu ministoci da Shugaba Bola Tinubu ke shirin yi ba.
Hukumar zaben jihar Akwa Ibom, AKISIEC ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da aka gudanar inda PDP ta lashe kujeru guda 30 daga cikin 31.
Tsohuwar Ministar harkokin mata, Mrs Pauline Tallen ta tafka babban rashin ɗanta guda daya tilo mai shekaru 42 da ake kira Richard a wani asibiti da ke Abuja.
Hukumar zaben jihar Rivers, RSIEC ta sanar da nasarar dan takarar jam'iyyar AA, Adolphus Enebeli a yau Lahadi 6 ga watan Oktoban 2024 bayan zaɓen kananan hukumomi.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da Hakimin Kanya tare da wasu mutane da dama a harin na ranar Asabar.
Hukumar masu yi wa kasa hidima ta Najeriya (NYSC) ta bayyana cewa ta samu jinkiri ne wajen fara biyan masu yi wa kasa hidima sabon alawus saboda babu kudi.
Masu zafi
Samu kari