Latest
Shugaban izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya bukaci Musulmi da Kiristoci su mutunta addinan juna tare da hada kai wajen kare zaman lafiya da hadin kan Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa an samu karancin mata a neman takarar gwamnan jihar Osun inda mace daya ce kawai ta nemi ja da Ademola Adeleke a zaben da ake yi yau.
Rundunar yan sandan Najeriya da ke lura da zaben jihar Osun sun kama dan majalisar jihar na jam'iyyar Accord tare da wasu tarin mutane sama da 100 a gidansa.
Ana magana ne kan zaben gwamnan jihar Osun da 'yan takara 15 ke gaba da juna, karkashin manyan 'yan takara uku: Ademola Adeleke da Bola Oyebamiji da Najeem Saleem.
Benjamin Netanyahu ya kira Birtaniya “Jamhuriyar Musulunci ta Birtaniya”, lamarin da ya jawo suka daga Yahudawan Birtaniya tare da ƙara nuna tsamin dangantakarsu.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana cewa shi zai yi nasara a zaben da ake gudanarwa a jihar na shekarar 2026. Ya ce za a yi zabe lafiya.
Jarumi Adam A. Zango ya yi sabon aure a Nijar kwanaki kadan bayan mutuwar aurensa da abokiyar sana'arsa a Kannywood, Maimuna Musa, wace aka fi sani da Pretty.
Ana zargin ‘yan daba da tarwatsa masu kada kuri’a a rumfar Rauf Aregbesola a Ilesa, lamarin da ya dagula zaben gwamnan Osun tare da haifar da fargaba.
Shugaban Kamaru Paul Biya mai shekaru 93 ya shafe watanni biyu a Turai bayan tafiyarsa da aka ce ta ɗan lokaci ce, lamarin da ya haifar da tambayoyi.
Masu zafi
Samu kari