Gwamnatin Amurka ta cewa ta kai kai hari kasar Syria kan ISIS sun kashe da dama. Shugaba Donald Trump ya ce zai cigaba da kai hari bayan kashe sojojin Amurka.
Gwamnatin Amurka ta cewa ta kai kai hari kasar Syria kan ISIS sun kashe da dama. Shugaba Donald Trump ya ce zai cigaba da kai hari bayan kashe sojojin Amurka.
Kabilar Jawarawa sun kasance yan asalin kasar Indiya wadanda yawansu yan ki kimanin 250 da 400, sun kuma kasance bakaken fata da ke zama a Kudancin Andaman.
Wani mutumi mai amfani da shafin Twitter mai suna @Shabzan ya wallafa wani rubutu a shafinsa inda yake bayyana yadda ya kama saurayin kanwarsa yayi masa dukan..
Wani ya kashe Maman shi, da yaransa a cikin dare jiya. Bayan haka wannan mutumi mai suna Emeka ya raunata ragowar ‘ya ‘yansa uku. Wannan ya faru ne a jiya.
Wani mutumi dan Malaysia mai suna Zackrydz Rodzi ya tsinci wayarsa cike da hotuna da bidiyoyin birai bayan da wani biri ya sace mishi wayar. Mutumin mai shekaru
Akwai yiwuwar a shiga sabon wahalar mai, makonni kadan da yin karin farashi. Direbobi sun ce sai an gyara hanyar Bida- Agai- Lapai- Lambata za su koma aiki.
A lokacin da ya ke yakin zaben, Shugaba Trump ya yi alkawarin rage harajin da ake tatsa daga kamfanoni, da kuma zabtare harajin da ake tatsa daga ma'aikan kasar
Gwamnatin Amurka ta ce ta saka wa wasu mutane takunkumi hana su shigar ƙasar ta saboda magudin zabe da suka yi yayin zabukkan gwamna a jihohin Kogi da Bayelsa.
Jarumin mai shekaru 53 yana tallata wani sabon shirinsa na tare da wani baturen Ingila Bear Grylls inda suka sha shayi da aka haɗa da kashin giwa a wani shiri.
Majalisar jihar Kaduna ta amince da kudirin dokar yi wa masu fyade dandaƙa. BBC Hausa ta ce Majalisar ta wallafa wannan ne a shafinta na Twitter a jiya Alhamis.
Labaran duniya
Samu kari