Gwamnatin Tarayya ta fitar da cikakken bayani kan yadda waɗanda aka zaɓa za su tabbatar da cancantarsu, karɓar tallafin N50,000 da cire kuɗin tallafin.
Gwamnatin Tarayya ta fitar da cikakken bayani kan yadda waɗanda aka zaɓa za su tabbatar da cancantarsu, karɓar tallafin N50,000 da cire kuɗin tallafin.
Hukumomin Indonesia sun kama mutane 3 bisa zargin kutse da sauraron kiran wayar shugaban kasa, Prabowo Subianto, kamar yadda ’yan sanda suka bayyana a ranar Talata.
Kwana ɗaya bayan abin da ya faru a ƙasar India, wani jirgin Air Indoa ya yi saukar gaggauwa bayan samun sakon da ke nuna akwai barazanar dasa bam.
Wani rahoto ya nuna yadda addinin Musulunci ya zamo mafi karuwa a duniya a yanzu. Musulunci ne addinin da yake karuwa ba tare da mabiyansa na raguwa ba.
Kamfanin sufurim jiragen sama na Air India ya tabbatar da cewa jirginsa da ya tashi daga birnin Ahmedabad zuwa London Gatwick ya gamu da mummunan hatsari.
NAHCON ta kula da alhazai 13 masu tabin hankali da mata 3 da suka yi barin ciki a aikin Hajji. Dr. Garba ya bayyana kalubalen samun magunguna a Saudiyya.
Mai kudin duniya, Elon Musk ya fito ya ce ya yi nadama kan wasu kalamai da ya fada a kan shugaban Amurka Donald Trump da suka yi cacar baki a intanet.
Tsohon shugaban ƙasar Zambia, Edgar Lungu ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya a asibitin ƙasar Afirka ta Kudu, ya mutu ranar Alhamis da ta gabata.
Shuagaban kasar Chadi ya yi martai kan matakin da Donald Trump ya dauka na hana 'yan kasarsa shiga Amurka. Mahamat Deby ya hana yan Amurka shiga Chadi.
Saleh bin Abdullah Al Humaid ya jagoranci hudubar Arafa a masallacin Namira a kasar Saudiyya. Limamin Arafa ya bayyana hanyar da Musulmi za su samu tsira.
Yayin da ake yawan auren matan Kenya, shugaban ƙasar, William Ruto, ya koka kan yadda 'ya'yansu mata da dama na auren maza 'yan Najeriya babu shiri.
Labaran duniya
Samu kari