Gwamnatin Amurka ta cewa ta kai kai hari kasar Syria kan ISIS sun kashe da dama. Shugaba Donald Trump ya ce zai cigaba da kai hari bayan kashe sojojin Amurka.
Gwamnatin Amurka ta cewa ta kai kai hari kasar Syria kan ISIS sun kashe da dama. Shugaba Donald Trump ya ce zai cigaba da kai hari bayan kashe sojojin Amurka.
Za a ji Rade-radin da ke yawo shi ne Dr. Ngozi Okonjo-Iweala za ta bar mukamin WTO. Okonjo-Iweala tace ba ta da sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa a 2023.
Wani mutum dan asalin kasar Indonesia ya janyo cece-kuce bayan ya bayyana yadda shagalin auren sa da tukunyar girkin lantarkin sa ya kasance. Kamar yadda ya wal
Fafaroma Francis ya aiko ta’aziyya, ya yi wa wadanda aka kashe a Kaduna addu’a. A jawabin da ya fitar a Vatican, Fafaroman ya yi kira ga gwamnati ta kare mutane
Paul Scholes yana yawo da galan a dalilin rashin man fetur a kasar Birtaniya. Wata 'Diyar tsohon ‘dan wasan ta wallafa bidiyonsa ya karbi mai a cikin galan.
‘Yan sanda sun kama wani mutum bayan ya lakada wa likita dukan tsiya inda ya bar shi a mawuyacin hali bayan yabon kyawun fatar matarsa. Matar wacce musulma ce
John Edwar Njeru, tsohon darektan ayyukan ‘yan sanda, ya naushi lauya a kotu sakamakon yadda ya taso shi da tambayoyi yayin da ake shari’a a kotun kasar Kenya.
Emmanuel Macron, shugaban kasar Faransa ya ji saukar kwai a kafadarsa bayan ya kai ziyara wani gidan cin abinci a kasar ta Faransa. Kamar yadda SaharaReporters
Za a ji yadda Sojojin Chadi suke saida makamansu idan sun rasa kudi. Auwal Gambo yace sojojin Chadi suna saida makamansu a kan $20-$30 idan suna neman kudi.
Alkalin babbar kotun Bulawayo, dake Zimbabwe, Justice Maxwell Takuva ya yanke wa saurayi mai shekaru 27 dan asalin Gweru a Zimbabwe shekaru 8 a gidan yari kan h
Labaran duniya
Samu kari