Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Dan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Plateau, Nentawe Yilwatda, yayi fatali da sakamakon zaben gwamnan jihar da aka gudanar.
Wata gobara ta tashi a wani ɓangare na wata babbar kasuwa a jihar Anambra. Gobarar dai ta laƙume shaguna da dama inda ta janyo asarar dukiya mai yawan gaske.
Ƴan daban siyasa sun kai hari kan hedikwatar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ƙano bayan an bayyana sakamakon zaben gwamnan jihar na ran Asabar
Dauda Lawal Dare na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya lashe zaben gwamnan jihar Zamfara. Akwai wasu muhimman abubuwan sani dangane da rayuwar sa.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da gwamnoni 9 waɗanda suka samu nasarar sake komawa kan kujerun su a zaɓen ranar 18 ga watan Maris 2023.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da Kefas Agbu na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Taraba.
Kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara kuma ɗan takarar ɗan majalisar dokokin jihar a inuwar jam'iyyar APC, ya rasa kujerar sa a hannun ɗan jam'iyyar PDP.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) na ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnoni da aka yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris 2023 a jihar Plateau,
Dan takarar gwamnan jihar Oyo a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Teslim Folarin, ya taya wanda ya kayar da shi zabe murnar nasara.
Sharif Lawal
Samu kari