Agbu Ƙefas Na Jam'iyyar PDP Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Taraba

Agbu Ƙefas Na Jam'iyyar PDP Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Taraba

Jihar Taraba- Ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a jihar Taraba, Kefas Agbu, ya lashe zaɓen gwamnan jihar bayan ya samu ƙuri'u mafi yawa a zaɓen na ranar 18 ga watan Maris 2023.

Kefas
Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Gwamna Daga Kananan Hukumomin Jihar Taraba Hoto: Premium Times
Asali: UGC

Baturen zaɓen jihar, Farfesa M.A. Abdulazeez, yace Agbu ya samu ƙuri'u 302,614 inda ya doke ɗan takarar jam'iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Muhammad Yahaya, wanda ya samu ƙuri'u 202,277. Rahoton Premium Times.

Mr Agbu tsohon Kanal ɗin soja ne kuma tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar.

Ga sakamakon wasu ƙananan hukumomin nan dalla-dalla:

1. Ƙaramar hukumar Zing

APC. 7299

PDP. 20182

NNPP. 2919

2. Ƙaramar hukumar Lau

APC. 5079

PDP. 13368

NNPP. 10196

3. Ƙaramar hukumar Ardo-Kola

APC. 2343

NNPP. 14,577

PDP. 15,034

4. Ƙaramar hukumar Yorro

APC. 5282

NNPP. 4072

PDP. 11,880

5. Ƙaramar hukumar Jalingo

APC. 5994

NNPP. 49,424

PDP. 20,769

6. Ƙaramar hukumar Ussa

APC 23315

NNPP 103

PDP 6933

7. Ƙaramar hukumar Gashaka

APC 4849

NNPP 3226

PDP 5809

8. Ƙaramar hukumar Bali

APC 7183

NNPP 15330

PDP 16126

9. Ƙaramar Hukumar Ibi

APC. 2416

NNPP 15564

PDP 8334

10. Ƙaramar hukumar Gassol

APC 3430

NNPP. 42825

PDP. 10206

Online view pixel