Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Gwamna Daga Kananan Hukumomin Jihar Plateau

Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Gwamna Daga Kananan Hukumomin Jihar Plateau

Ɗan takarar gwamnan jihar Plateau a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Caleb Muftwang, yana kan gaba a sakamakon zaɓen gwamnan da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bayyana.

Muftwang yana kan gaba a ƙananan hukumomi 10 cikin 17 da ake da su a jihar ta Plateau.

Mai biye masa Nentawe Yilwatda na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya samu nasara a ƙananan hukumomi 7 na jihar.

Caleb Muftwang na PDP ya samu ƙuri'u 525,299, yayin da Nentawe Yilwatda na APC ya samu ƙuri'u 481,370

Ga sakamakon zaɓen nan dalla-dalla:

1. Ƙaramar hukumar Mikang

APC-10691

PDP - 12027

LP-672

2. Ƙaramar hukumar Langtang ta Arewa

APC-20786

PDP - 27826

LP-6575

3. Ƙaramar hukumar Kanke

APC-35436

PDP - 6870

LP-633

4. Ƙaramar hukumar Langtang ta Kudu

APC-12437

PDP - 16104

LP-846

5. Ƙaramar hukumar Barikin Ladi

APC-18568

PDP - 32119

LP-4118

6. Ƙaramar hukumar Jos ta Gabas

APC-11852

PDP - 9290

LP-1347

7. Ƙaramar hukumar Bassa

APC-25788

PDP - 29135

LP-2581

8. Ƙaramar hukumar Pankshin

APC-28827

PDP - 15957

LP-7949

9. Ƙaramar hukumar Shendam

APC-30815

PDP - 17733

LP-5169

10. Ƙaramar hukumar Riyom ta Arewa

APC- 12657

PDP - 18647

LP-1878

11. Ƙaramar hukumar Wase

APC-35011

PDP - 26557

LP-269

12. Ƙaramar hukumar Kanam

APC-48710

PDP - 28706

LP-1171

13. Ƙaramar hukumar Mangu

APC-25570

PDP - 77279

LP-1621

14. Ƙaramar hukumar Jos ta Arewa

APC-83170

LP-6915

PDP - 64690

15. Ƙaramar hukumar Jos ta Kudu

APC-35403

PDP - 84103

LP-10865

16. Ƙaramar hukumar Bokkos

APC-20779

PDP - 26529

LP-5876

17. Ƙaramar hukumar Quanpam

APC-24900

PDP - 31727

LP-1825

Online view pixel