Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari masu damfarar yanar gizo, Yahoo-Yahoo a jihar Kwara, a cikin su akwai malami.
Manyan sanatoci na cigaba da bayyana aniyar su ta neman shugabancin majalisar dattawan Najeriya ta 10. Ya zuwa yanzu akwai sanatoci guda bakwai dake kan gaba
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle, na APC, ya fawwalawa Allah komai yace ya amince da kayen da ya sha a zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya lissafo wasu laifukan INEC a zaɓen shugaban ƙasa.
Wata kotun ƙasar Ingila ta samu tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, da laifin safarar sassan jiki. Haka kuma kotun ta samu matar sa.
Ƴan bindiga a jihar Kaduna sun halaka soja ɗaya da raunata wasu uku a wani ƙazamin artaɓu da ya ɓarke a tsakanin su a jihar Kaduna. Sun kuma ƙona motar sojojin.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ba bankunan ajiyar kuɗi da su fara rabawa mutane tsofaffin takardun kuɗi na N1000, N500 da N200 domin a samu wadatuwar su..
Zababben gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya tabbatarwa da al!immar jihar cewa a shirye yake da yayi musu hidima wajen ganin ya sauke nauyin dake kan sa yanzu.
Wata coci a jihar Kaduna, ta rabawa musulmai masu ƙaramin ƙarfi kayayyakin abinci ana dab a fara azumi. Musulmai sama da 1000 ne dai suka amfana da rabon..
Sharif Lawal
Samu kari