Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Ƴan bindiga sun sake kai mummunan hari kan jami'an ƴan sanda a jihar Ebonyi, a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Jami'an ƴan sanda uku suka mutu a harin.
Sarakunan Yarbawa a ƙarƙashin ƙungiyar Yoruba Obas Forum, sun buƙaci da a dawo da ƙarfin ikon da sarakuna su ke da shi a baya, a kundin tsarin mulkin ƙasar nan.
Zababben gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya yi naɗinsa na farko tun kafin a rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar. Sani ya nada sakataren watsa labarai
Wata tsohuwa ta sauya kamanni gaba ɗaya bayan an gwangwaje ta da kwalliya ta zamani. Bidiyon kwalliyar da aka rangaɗa mata ya janyo cece-kuce sosai a yanar gizo
Wata ɗaliba a wata makaranta a ƙasar Guyana ta Latin Amurka, ta tayar da gobara a ɗakin kwanan ɗalibai. Ɗalibar ta tayar da gobarar ne saboda an hukunta ta.
Wani matashi ɗan Najeriya ya girgiza sosai bayan wacce zai aura ta nemi ya kawp N12m domin bikin aurensu. Hakan ya fusata matashin matuƙa inda ya ce ya fasa.
Ƴan bindiga sun kai farmaki kan jami'an ƴan sanda a jihar Ebonyi, sun halaka sufeta ɗaya ds raunata wasu ƴan sanda biyu, a yayin mummunan farmakin da suka kai.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya samu nasarar zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin Najeriya (NGF). Ya maye gurbin gwamnan Sokoto, Tambuwal.
Hukumar masu yi ƙasa hidima (NYSC) ta tabbatar da halascin satifiket ɗin ɗan majalisar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Hon. Benjamin Okezie Kalu.
Sharif Lawal
Samu kari