Sani Hamza
5111 articles published since 01 Nuw 2023
5111 articles published since 01 Nuw 2023
Ana fargabar cewa mutum daya ya mutu yayin da jirgin sama ya faɗo a San Diego. An ce gidaje 15 sun kama da wuta yayin da motoci da dama suka kone kurmus.
BudgIT ta zargi majalisar tarayya da cusa ayyuka 11,122 da kudinsu ya kai N6.93tr a kasafin 2025 ba tare da dalili ba. Amma majalisa ta ce rahoton ba shi da tushe.
Dangote ya rage farashin fetur zuwa ₦825, inda gidajen mai na abokan hulɗarsa ke saida lita tsakanin ₦875 zuwa ₦905, ya danganta da yankin da mutane suke.
An gano Hamdiyya a cikin mawuyacin hali a asibitin Zamfara, yayin da Amnesty ta yi kira da a binciki batan matashiyar da barazanar da take fuskanta.
Atiku, Obi da El-Rufai sun amince su koma jam'iyyar ADC domin hada karfi da karfe da sauran 'yan adawa tare da fuskantar APC a zaben 2027 mai zuwa.
Hukumar NCoS ta sanya kyautar N5m ga duk wanda ya bayar da sahihan bayanai kan fursunoni 9 da suka tsere a Osun, tare da tabbatar da ɓoye bayanansu.
Wata kungiyar Arewa maso Yamma ta nemi gwamnan Zamfara ya yi murabus saboda gazawarsa a tsaro da ilimi, tana mai cewa Zamfarawa sun cancanci fiye da haka.
Koriya na neman sababbin huldar al’adu da Najeriya bayan shekaru 15, domin bunkasa fim, adabi, ilimi da abinci wanda zai ƙarfafa zumunta tsakanin kasashen biyu.
Sanatocin PDP na Osun sun yarda su mara wa Tinubu baya a 2027, bayan suna yaba wa ayyukansa. Wannan na faruwa yayin da rikicin siyasa ke kara kamari a jihar.
Sani Hamza
Samu kari