Sani Hamza
5112 articles published since 01 Nuw 2023
5112 articles published since 01 Nuw 2023
Wani dan sanda ya kashe ɗalibi da ke rubuta WAEC a Ibadan bisa kuskure, lamarin dai ya haddasa zanga-zanga da kira ga gwamna da a hukunta jami'in da ya yi harbin.
Wani magidanci a jihar Abia ya cinnawa kansa da iyalinsa wuta bisa zargin matarsa na cin amanarsa. Kungiyar FIDA ta bukaci bincike mai zurfi don gano gaskiya.
Gwamna Abdullahi Sule zai nemi kujerar Sanatan Nasarawa ta Arewa a 2027. An bayyana cewa gwamnan tuni ya kafa kwamitin da zai shirya neman takararsa.
Gwamna Caleb Mutfwang na sauya fasalin aikin gwamnati a Filato don inganta jama'a, duk da cewa hare-haren da ake fama da su na barazana ga jihar.
DSS ta kama Sani Galadi a Sokoto yana kokarin tafiya aikin Hajji. Ana zargin Galadi da garkuwa da mutane a Zamfara, kuma yanzu haka yana hannun DSS domin bincike.
‘Yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne sun kai hari a coci a kauyen Zagani, Kebbi, inda suka sace mata da dama. Gwamnati ta tabbatar da sace mutum 10.
Gwamna Francis Nwifuru ya ƙara albashi ga sababbin likitoci zuwa N500,000, ya kuma kaddamar da shirin samar da magunguna a farashi mai rahusa a jihar Ebonyi.
Kano ta haramta haska fina-finai 22 na Kannywood saboda sabawa da al’adu, lamarin da ke haifar da ce-ce-ku-ce. Fina finan da aka hana haskawa sun hada da Labarina.
Sunday Umeha, dan majalisar wakilai daga LP ya koma APC a Enugu, tare da fiye da mambobi 1,000; ya ce yana son hada kai da gwamnati mai mulki don ci gaban jama’a.
Sani Hamza
Samu kari