Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wata kotu a Turkiyya ta yanke wa wani malamin addini mai masha'a da mata hukuncin shekaru 1,000 a gidan kaso. An yanke masa hukuncin bayan kama shi tsundum.
Wani mamba a jihar Sakkwato ya ware zunzurutun kudi N200m don tallafawa Almajirai, marasa karfi da mata a yankinsa. Mamban tuni ya fara rabawa Almajirai babura.
Wani dan wasan kwallon kafan kulob Kano Pillars ya bata daga tafiya hutun kwanaki hudu. Dan wasan makwanni biyu kenan ba a ji labarin inda yake ba ko alamarsa.
Rundunar 'yan ta'addan Boko Haram sun kai wa sojojin Najeriya hari a wani yankin jihar jihar Yobe. A harin kashe sojoji 13 an kuma raunata da yawa daga cikinsu.
Wata babban kotunmajistare ta bada belin dan gwagwarmaya Sowore a kan kudi Naira miliyan 20. Kotun ta bada belin ne kafin sauraran yanke hukunci a nan gaba.
Kwayar cutar korona ta hallaka mutane sama da 1,300 a Najeriya yayin da sama 100,000 ne suka kamu. Cutar ta harbi, mutane 1024 a ranar lahadi 10 ga Janairu.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar wa 'yan Najeriya cewa babu wani abu mai cutarwa cikin rigakafin korona balle kuma wani microchip. Ta bayyana ba wanda zai cutu.
'Yan sandan jihar Kano sun yi nasarar kame wasu 'yan fashi da ake zargi da kashe wani mutum da kwace masa mota. Sun kwace motar kuma sun kame 'yan fashin 2.
Gwamnan jihar Ondo ya bukaci gwamnati ta karfafa samar 'yan sandan jihohi domin inganta tsaro da kawar da ta'addanci a Najeriya. Ya kuma yaba da aikin sojoji.
Salisu Ibrahim
Samu kari