Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
A wani rikici a jihar Imo, an lallasa wani kwamishina tare da wasu mutane a wani yankin jihar. An kuma harbi kwamishinan a wani bincike da aka gudanar daga tush
Gwamnan jihar Neja ya gargadi gwamnatin tarayya cewa, saura kiris 'yan Boko Haram su shiga babban birnin tarayya Abuja. Ya ce tafiya mara nisa tsakaninsu da Abu
Kasar Chadi ta yi nadin sabon Firaministan rikon kwarya biyo bayan mutuwar shugaban kasar da ya shafe shekary 30 yana mulki; Idriss Deby. An nada Albert Pahimi.
Malamin addinin Islama daga jihar Kano ya bayyana cewa, Haramun ne yin kasuwancin Bitcoin duba da wasu hujjoji da ya bayyana da suka sa abin ya zama haramun.
'Yan bindiga sun hallaka wani DPO tare da jami'ansa 8 dake masa rakiya a wani dauki da rundunar ta kai in da aka kai hari a jihar Kebbi. An nemi taimakon soji.
Gwamnatin Buhari ta bayyana kudurin ta na ci gaba da tallafawa talakawa da kudin Survival Fund. A baya gwamnatin ta biya 'yan Najeriya da dama tallafin, za a ci
'Yan Boko Haram sun addabi mutanen garin Geidam, a jihar Yobe, in da suka dinka luguden wuta tsakaninsu da sojojin Najeriya. Mutanen gari sun fara tserewa.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa akwai alkawarin Allah a Najeriya cewa kasar za ta ci gaba nan kusa. Ya ce za a samu zaman lafiya nan kusa.
Jam'iyyar APC ta ce ba ta ji dadi game da hare-haren da ke faruwa a jihar Imo ba, ta kuma bayyana cewa ba za ta bari jihar ta zama filin kashe-kashe ba yanzu.
Salisu Ibrahim
Samu kari