Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Tsohon sanata Dino Melaye, ya bayyana kammala digirin digirgir bayan da aka zarge shi da kin kammala karatunsa a shekarun da suka gabata a yayin wata zama.
'Yan sanda sun kame wani mutum da ya ce sunansa Sarkin Hauka a jihar Legas a yayin da suke sintirin dare. Ya ce babu laifin da yayi aka kama shi haka kawai.
Majalisar dokoki a Najeriya ta karbi rahoton kwamitin kan Al'amuran Zabe game da kudurin gyara dokar zabe a Najeriya. Ana cece-kuce a baya bisa jinkirin akansa.
An kuma: Shugaba Buhari ya sake karya dokar Korona, domin kuwa ya cire takunkumin fuskarsa a bainar jama'a. Daga bullar Korona, an ga shugaban ya karya dokarta.
Yayin ganawa da 'yan mambobin majalisar dokoki a Najeriya, shugaba Buhari ya bayyana wasu maganganu masu muhimmanci game da halin da Najeriya ke ciki a yanzu.
Wani fusataccen soja ya hallaka budurwarsa har lahira saboda ta daura wasu kalamai da ya yi zargin ta yaudareshi. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya wakana.
Rahoto ya bayyana cewa, ana kyautata zaton ci gaba da tsare Nnamdi Kanu har zuwa wani lokaci sakamakon wani lamarin sababbe da ya gindaya a kotunan Najeriya.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da yasa gwamnatin Buhari ya zama ya yi fice da dukkan gwamnatoci da aka yi a baya tun kafa Najeriya
Majalisar wakilai ta ce sam ba zai yi wu a fara ba jami'an hukumar kashe gobara bindigogi ba, ta bayyana dalilanta na yin waje da kudurin da gwamnati ta gabatar
Salisu Ibrahim
Samu kari