Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wani jirgin saman sojojin sama na Najeriya ya sake faduwa a wani yankin jihar Kaduna yayin da ya dawo daga yaki da 'yan bindiga a wasu sassan jihar Adamawa.
Gobara ta yi kaca-kaca da wani shahararren shagon siyayya a babban birnin tarayya, Abuja. Rahoto ya bayyana yadda 'yan kwana-kwana suka kawo dauki a wurin.
Wani lauya ya bayyana bukatar gwamnatin Buhari ta amince wa talakawa suke mallakar bindigogin AK 47 domin kare kansu daga manyan 'yan bindiga a sassan kasar.
Karamar ministan babban birnin tarayya ta bayyana yadda cutar kwalara ta addabi birnin, tare da ba da adadin mutanen da suka kamu da kuma wadanda suka mutu.
Wasu 'yan fasa kwaurin shinkafar waje sun yi arangama da jami'an kwastam, inda aka hallaka daya daga cikin 'yan fasa-kwaurin kuma ka kwace makamin da yake dauke
Rahotanni da muke samu sun shaida cewa, gwamnatin jihar Kano ta kame Sheikh Abdujabbar bayan gabatar da mukabalan da ta bayyana gaskiyar lamarinsa makon jiya.
Dillalan raguna sun fara kokawa kan rashin ciniki da suke fuskanta yayin da babbar sallah ke karatowa. Sun bayyana dalilin da yasa watakila ya jawo rashin saye.
Rundunar sojin Najeriya ta karyata rahotanni kan cewa ta saki wasu 'yan Boko Haram ga gwamnatin jihar Borno. Ta bayyana gaskiyar lamarin wadanda ta saka jiya.
Gwamnan jiha ya biya ma'aikatan jiharsa albashi domin basu damar yin sallah cikin walwala da annashuwa. Ya kuma tallafawa talakawa da gajiyayyu a jihar tasa.
Salisu Ibrahim
Samu kari