Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Hargitsi a kasar Guinea yayin da sojoji suka kwace mulki, inda suka tsare shugaban kasa bayan harbe-harben da suka biyo baya a fadar shugaban kasar a yau Lahadi
Jihar Adamawa ta dakatar da ayyukan wasu makarantun kwana na gwamnati duba da yadda lamarin tsaro yake kara tabarbarewa a yankuna daban-daban na Arewacin kasar.
Sanata Aliyu Wammako daga jihar Sokoto, ya nada mataimaka na musamman har mutum 18 domin su isar romon dimokradiyya a fadin mazabarsa da yake wakilta a majalisa
Jam'iyyar APC a jihar Taraba ta ba shugaba Buhari shawari, ta ce ya kamata shugaba Buhari ya duba irin alherin da Taraba ta yi masa ya bai wa jiharsu minista.
Rundunar 'yan sanda sun shaida cewa, wasu 'yan bindiga sun sace sarkin New Bassa ta jihar Neja, inda tuni aka tura jami'an tsaro da 'yan banga domin ceto sarkin
Wasu 'yan bindiga sun mamaye garin Kurami, inda suka sace iyalan dan majalisar dokoki mai wakiltar yankin a majalisar dokokin jihar Katsina. An sace matarsa
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana irin kuskuren da aka yi wajen kirkirar jam'iyyar APC a Najeriya. A cewar jam'iyyar ba ta tabuka komai
A kokarin gwamnati na ganin an magance matsalolin tsaro a Najeriya, ta ba da umarnin a katse ayyukan layukan wayar a fadin jihar Zamfara domin dakile 'yan bindi
Rahoto da aka tattaro ya bayyana yadda 'yan Najeriya sama miliyan 27 ke fama da matsanancin bukata ta yadda suke samun kasa da N100,00 a zagayen kwanakin shekar
Salisu Ibrahim
Samu kari