Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Sunday Igboho, dan awaren Yarbawa ya bayyana bukatar gwamnatin jamhuriyar Benin cewa ya kamata ta mika shi ga gwamnatin Najeriya domin ya fuskanci hukunci.
Gwamnatin shugaba Buhari ya kuduri aniyar zakulo masu tayar da kayar baya a jihar Filato, tare da tabbatar da an hukuinta su kamar yadda shari'a ta tanada a kas
A kokarin gwamnati na sanar da ayyukan yi ga matasa, ta bude wata kafa a karkashin shirin Nigeria Jubilee Fellowship, inda za a sada matasa da ayyuka daban-daba
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana gaskiyar lamurran da suka kara tabarbarewar tsaro a arewacin Najeriya, inda ya danganta lamarin da yawaitar sace shanu daga Arewa.
Kungiyar Miyetti Allah ta bayyana yunkurin tura wasu daga cikin Fulani makiyaya zuwa Amurka domin a koya musu yadda ake kiwo na zamani, sannan su koya wa saura.
Sheikh Ahmad Gumi ya sake magana kan yadda gwamnatin Buhari ke kokari wajen ragargazar 'yan bindiga a yankin Arewa maso yammacin Najeriya, ya ce ba daidai bane.
Yayin da ake jiran isowar shekarar 2023 shekarar da za a yi zaben shugaban kasa a Najeriya, ana sa ran wasu daga cikin gwamnonin APC 5 da za su iya tsayawa tare
A ci gaba da sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar Kaduna, PDP ta sake lallasa jam'iyyar APC a karamar hukumar Jaba ta jihar Kaduna, inji sanarwa.
Wani tsohon minista a zamanin mulkin Janar Babangida ya riga mu gidan gaskiya. An ce ya taba kasancewa shugaba a jihar Ribas a lokacin mulkin soja. Ya mutu yau.
Salisu Ibrahim
Samu kari