Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Da sanyin safiyar yau Litinin wasu 'yan bindiga suka dira gonar wani jigon PDP, inda suka yi awon gaba dashi. An ce sun sace shi tare da direbansa a gonar.
Bincike ya bayyana cewa, kafin kitsa juyin mulkin kasar Guinea, sojojin da suka aikata juyin mulkin na karbar horon kwarewar sojoji daga wata rundunar Amurka.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani fasto a jihar Kaduna, inda suka yi masa dirar mikiya. Gwamnan jihar Kaduna ya jajantawa danginsa, ya kuma ba umarnin a kamosu
Jam'iyyar APC a jihar Enugu ta kori wasu mambinta 41 daga jam'iyyar bisa saba wata dokar jam'iyya, wacce aka ce ta sabawa sashi na 21 (D), sashe na V na APC.
Sule Lamido ya gana da tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, sun tattauna kan batun tsaron Najeriya. Obasanjo ya ce zai yi mai yiwuwa don ceto Naje
Yayin da ake cece-kuce kan cewa hukumar DSS ta kame wani telan da ya dinka suturar da shugaba Buhari ya je ziyarar jihar Imo, mun binciko muku gaskiyar batu.
Babbar magana: Aisha Buhari ta caccaki Dr Isa Pantami. Ta bayyana cewa, kawai ya cire tsoro ya yi aikin da ya dace wa 'yan kasa. Ta bayyana haka ne a shafinta.
Wani mai bincike ya bayyana yadda ya yi mu'amala da 'yan bindiga har ya gano yadda 'yan bindiga suka mallaka tarin makamai masu yawa a wasu sansanoni 120 a Are
Mahaifiyar Sunday Igboho, da wasu shugabannin Yarbawa sun yi addu'o'in cewa, Allah ya rushe sharrin da Sheikh Gumi ya kawo yankinsu na Igboho a jihar su ta Oyo.
Salisu Ibrahim
Samu kari