Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
'Yan sanda a jihar Zamfara sun yi nasarar ceto wasu dalibai 5 da kuma matafiya 19 a wasu yankunan jihar Zamfara bayan sace su da aka yi a kwanakin baya a jihar.
Fani-Kayode ya magantu kan batun da kewa hukumar EFCC ta kame shi. Ya ce shi EFCC bata taba kame shi ba, kawai dai an gayyace shi ne domin tattauna wasu abubuwa
Sanatocin Najeriya sun bukaci a gaggauta kara kudin alawus din cin abinci ga 'yan bautar kasa a karkashin shirin NYSC. Sun bayyana haka ne a zaman yau Talata.
Aisha Yesufu ta caccaki shugaba Buhari kan gazawarsa wajen wanzar da zaman lafiya a Najeriya. Ta ce kawai majalisa ta yi mai yiyuwa ta sauke shugaba Buhari a mu
Wani jami'in gwamnati ya bayyana cewa, a halin yanzu, gwamnatin tarayya tana ci gaba da shirin shigo da Sunday Igboho Najeriya domin fuskantar hukuncin cin aman
Yayin da aka kammala zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar APC ta ce sam bata amince da sakamakon zaben ba. Saboda haka, ta bayyana cewa za ta shiga kotu.
Wani malamin jami'a ya caza ka dalibansa yayin da ya basu tambayoyin jarrabawar da a cewarsa shi ma ba zai iya amsa su ba da kansa a matsayin Malamin jami'a.
Aisha Buhari ta zama shugaba a kungiyar matan shugabannin kasashen Afrika masu fafatukar wanzar da zaman lafiya. An zabe ne jiya a wani taron da aka yi a Abuja.
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Poland ya yi fice a siyasar kasar, inda ya zama sanata na farko bakar fata a kasar. Ya bayyana burinsa na zama shugaban kasa.
Salisu Ibrahim
Samu kari