Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Aisha Buhari ta karbi bakuncin wasu daga cikin matan shugabannin kasashen Afrika a jiya Lahadi. Ana sa ran za a yi wani taron zaman lafiya ne a Najeriya da ya s
Gwamnatin Buhari ta shirya wani shirin sayar da gidaje ga 'yan Najeriya yayin da ta kirkiri wani shafin yanar gizo saboda fara rajista ga masu sha'awar saye.
Bayan da ya tura wa marayu dukkan kudin da aka tara masa, Atiku ya tura sako ga mawakin nan Davido bisa irin jajircewar da yayi. Ya kuma taya shi murnan zagayow
Yanzu muke samun labarin cewa, 'yan siyasa biyu da suka dawo tsagin Shekarau a Kano sun karbi takardun mukamai daga bangaren tsohon gwamnan Kano, Shekarau.
Wani jigon jam'iyyar APC ya bayyana yadda Shugaba Buhari a sirrance yake goyon bayan Dan takarar shugaba daga yankin kudu, musamman dan can kabilar Igbo ..
A yau, Legit.ng Hausa ta tattaro muku yadda ake hada wani wani nau'in Kuli-Kuli mai ban sha'awa. A rahoton da muka hada, ga shi nan dalla-dalla yadda ake hadash
A labarin da muke samu, 'yar Janar Aliyu Mohammed Gusau ta auri dan shahararren dan siyasar nan Alhaji Attahiru Bafarawa nan na jihar Sokoto ranar Juma'a..
Wasu 'yan bindiga sun kai hari wata kwalejin ilimi a jihar Legas, sun hallaka wani dalibi, sun kumakashe wani lakcara a wani yankin jihar ta Legas a makon da ya
Yanzu muke samunlabarin mutwar wani tsohon sanata daga jihar Ekiti a kusancin Najeriya. An ce ya yanki jiki ya fad ne nan take ya mutu a babban birnin tarayya.
Salisu Ibrahim
Samu kari