Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci garuruwa uku na jihar Kaduna domin bude wasu ayyuka da gwamnatin jihar Kaduna ta yi a shekarun nan da na gwamnatin.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kuka kan yadda wutar lantarki ke kara lalacewa, gwamnati ta ce a yanzu an samu wata barakar iskar gas, wuta ta rage sosai.
An tsaurara tsaro a gaban kotu yayin da kotu za ta yanke hukunci tsakanin Nnamdi Kanu da gwamnatin Buhari a wani yankin jihar Abia a yau Laraba 19 ga wata.
Wata kungiyar da ke fafutukar Atiku ya zama shugaban kasa ta bayyana ajiye aikinta ga Atiku, ta koma tsagin wani dan takara saboda Atiku bai tsinana musu komai.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu, ya bayyana yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zama mai karya lagon sace kudin al'ummar kasar nan.
Dan Shehu Dahiru Bauchi ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook kwanakin nan.
Wani magidanci ya ce ba za a yi rashin adalci a gidansa ba, domin kuwa ya gina gidaje guda biyu masu kama daya domin aje matansa biyu a cikinsu nan gaba kadan.
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta kama wani gidan mai a wani yankin jihar Oyo. An ga jami'ai na kokarin kashe mummunar gobarar.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana ranar da za ta gudanar taron gangaminta na gabanin babban zaben da ke tafe na 2023. An sanya ranar 26 ga watan Fabrairu.
Salisu Ibrahim
Samu kari