Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani ma'aikacin majalisar dokokin Najeriya ya fado daga saman matakalan majalisa yayin da yake haurawa. An ce ya fadi nan take kuma ya mutu inji rahoton da muka
Ta sake rincabewa a jam'iyyar APC, daraktan kungiyar gwamnoni ta PGF ya yi murabus bayan zaman da jam'iyyar ta yi kan tarin gangamin ta na kasa da ke tafe.
Miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan hari wani yankin jihar Imo, sun fille kan wani tsoho mai shekaru 65 daga bisani suka rataye kansa a kan wata bishiya.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana bukatar ta ga kasar Saudiyya, inda ta bukaci Saudiyya ta cire Najeriya daga jerin kasashen da ta sanya wa takunkumin hana shiga.
Rahoton da muka samo ya bayyana cewa, a halin da ake ciki, bashin da ake bin Najeriya yana kara hauhawa zuwa wani adadi mai yawan gaske cikin kankanin lokaci.
Wasu mazauna jihar Zamfara sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda 'yan bindiga suka addabi yankinsu. Sun nemi gwamnati ta kawo musu tallafin gaggawa a yankin.
Wasu masu garkuwa da mutane sun sace sarkin gargajiya a wani yankin jihar Filato jim kadan bayan sace wani sarkin a yankin jihar. 'Yan sanda sun tabbatar da hak
Hukumar NDLEA ta kame wasu motoci makare da kwayoyin da aka dauko daga wani yankin kudu zuwa Kano da Kebbi. An kama Tramadol da sauran kwayoyi miyagu a tireloli
Gwamnan jihar Yobe ya mika sakon godiyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa wanzar da zaman lafiya a Arewacin Najeriya a baya-bayan nan da ma kasar..
Salisu Ibrahim
Samu kari