Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan jihar Ekiti kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasar a ranar Laraba a Abuja, k
Kautukari da ke karamar hukumar Chibok ta jihar Borno a halin yanzu na fuskantar harI daga wasu da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP da ke ta'addanci a yankin.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta ce binciken da ake yi kan wani attajiri mai suna Afam Mallinson Emmanuel Ukatu, kan kwaya.
Wani dan jam’iyyar APC mai mulki, Mista Gbenga Olawepo-Hashim ya bayyana aniyarsa ta neman ya gaji kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023 mqi zuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin ya ce abu ne mai wahala a murkushe ‘yan bindiga saboda yadda ake garkuwa da mutane a matsayin wata garkuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sahun sauran musulmi a Najeriya, ya harkaci sallar idin bana a barikin Mambila da ke babban binrin tarayyar Najeriya Abuja.
A wnai yanayi mai daukar hankali, Bal Mohammed ya gano hanyar ci gaba da mulki ko ta halin kaka, ya sayi fom din takarar gwamna a asirce a jiharsa ta Bauchi.
Jam’iyyar SDP mai alamar doki ta bukaci kungiyoyin da matasa ke jagoranta a fadin kasar nan da su hada kai kana su shigo jam'iyyar baki dayansu zuwa jam'iyyar.
Jam’iyyar PDP ta soke biyu daga cikin masu neman tsayawa takarar shugaban kasa 17 da ke neman tikitin takara a zaben 2023. Sai dai ba a bayyana sunayensu ba.
Salisu Ibrahim
Samu kari