Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Shugabannin yankin Kudu maso Gabas sun bukaci da a gaggauta sakin shugaban tsagerun IPOB, Nnamdi Kanu daga tsare shi da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari
Rahotanni da ke fitowa sun tabbatar da bankado dala miliyan 23.5 na kudaden da tsohon shugaban kasar Najeriya Marigayi Janar Sani Abacha ake zargin ya sace.
A cewar rahotonnin da muke samu daga yankin Kudu, lamarin ya faru ne da misalin karfe biyu na ranar a unguwar Uratta dake Aba a hanyar Enugu zuwa Fatakwal.
Hukumar Kwastam ta Zone A ta sanar da kama buhunan shinkafa 7,259 na kasar waje mai nauyin kilogiram 50, kwatankwacin manyan motoci tireka 12 a watan Afrilun 2
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa filin jirgin sama na Alamo Ibiam da ke jihar Enugu a hanyarsa ta zuwa jihar Ebonyi. Ana sa ran zai kaddamar da ayyuka.
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Bayero ya bukaci masu kada kuri’a da su karbi katin zabe na dindindin (PVC) a shirye-shiryen tunkarar zaben 2023 mai zuwa.
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, jam'iyyar APC a halin yanzu ta dage ranar rufe sayar da fom din takara zuwa ranar 10 ga watan Mayu. Ta yi karin haske akai
Adams Oshiomole ya bayyana aniyarsa ta gaje kujerar Buhari a zaben 2023 mai zuwa idan Allah ya kaimu. Ya bayyana hakan ne a yau dinnan a hukumance a bainar jama
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci hukumomin soji da sauran jami’an tsaro da su yi iyakacin kokarinsu wajen kamo wadanda suka fille kan wasu sojoji...
Salisu Ibrahim
Samu kari