Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Hukumar ta ce ta kama Yari ne bisa zarginsa da hannu a badakalar Naira biliyan 84 da ake zargin tsohon Akanta Janar na Tarayya, AGF, Ahmed Idris dashi kwanan
Wasu ‘yan bindiga sun kashe tsohon kwamishinan hukumar kidaya ta kasa a jihar Nasarawa, Zakari Umaru-Kigbu, yayin da suka kai farmaki gidansa dake Azuba Bashayi
A ranar Lahadin da ta gabata, Zulum, wanda ya samu rakiyar Dige Muhammed, shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Borno, da Zainab Gimba, ‘yar majalisar tara
Toko, wani masoyin kare kare ne dan kasar Japan, wanda ya nemi wani kamfani wanda ya kera masa suturar da ta canza masa kama ya koma tamkar kare saboda burinsa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta yi karin wa'adin zaben fidda gwani ba tare da sake duba ga jadawalin hidimomin jam'iyyun siyasa ba kafin babban zaben 2023 mai z
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya zama wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar APC a jihar Sokoto, TVC ta ruwaito da sauran majiyoyi
Rahoton da muke samu daga Punch ya ce, an bayyana tsohon shugaban hafsan sojin sama Air Marshal Abubakar Saddique a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na
A kasa da sa’o’i biyu bayan ya zama dan takarar gwamna a APC a Abia, wata babbar kotun jihar Abia da ke da zama a Umuahia, ta tabbatar da dakatar da Cif Ikechi
Hukumar kula da gidajen yari ta Najeriya (NCoS) ta yi watsi da rahotannin da ke cewa rayuwar Abba Kyari, mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, na c
Salisu Ibrahim
Samu kari