Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Bayan bayanai da Gwamna Nyesom Wike, shugabannin jam’iyyar PDP da masu neman takara suka yi, aka fara kada kuri’a da karfe 6:10 na yammacin yau Larabar nan.
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta fitar ya ce, gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya kafa dokar ta-baci fita a kananan hukumomi bakwai na jihar tasa.
Muhammad Jibril Dan Barde ya lashe tikitin takarar gwamna a jam'iyyar PDP a zaben 2023 a jihar Gombe da aka gudanar a yau Laraba 25 ga watan Mayun shekarar 2023
Gwamna Seyi Makinde, a ranar Alhamis, ya zama wanda ya lashe zaben fidda gwani na gwamnan jihar Oyo na jam’iyyar PDP a babban zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
Rahoto ya bayyana cewa an fara samun matsala ne yayin da hudu daga cikin biyar din suka nuna rashin gamsuwa da jerin sunayen deliget-deliget da za su kada kuri'
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintri ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP a jihar wanda ake ci gaba da gudanarwa a fadin kasar nan na jam'iyyar PDP.
Gabanin zaben fidda gwani na gwamna na jam'iyyar PDP, tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara Barista Mahdi Aliyu Gusau ya fice daga takarar da ya bayyana.
Bayan haka kuma, wani dan takaran, Shehu Sani, ya ce yana ci gaba da fafutukarsa ta fitowa takarar gwamna a jam’iyyar PDP yayin da wasu ke ci gaba da fita.
Wani injiniyan ruwa mai suna Pakama da wasu abokan aikinsa biyu sun yi amfani da shafin Twitter don nuna babban kifin da suka kama a tekun da ke unguwar anchora
Salisu Ibrahim
Samu kari