Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Ma'assasin jam'iyyar NNPP Boniface Aniebonam ya ce jam'iyyar bata yi zaben tumun dare ba da ta zabi Rabiu Kwankwaso a matsayin dan takarar shugaban kasanta.
Wani sabon batu ya fito daga bakin gwamnonin Najeriya, inda suka bayyana ra'ayin cewa ba lallai a yi zabuka a wasu jihohin Arewa maso Yammacin kasar nan ba.
Wani farfesan kasar Koriya ta Kudu masi suna Cho Jae-weon ya ba da mamaki yayin da ya kirkiri wata na'urar sarrafa toroso zuwa wani abu mai amfanin gaske...
Hukumar fansho ta kasa ta bayyana fushinta game da yadda ma'aikatan gwamnati masu ritaya da dangin da ke ba da rahoton mutuwar karya domin tunkarar gwamnati.
An ga rubuce-rubuce a jikin kwalaye da alluna, inda suke bayyana irin kin amincewarsu da ta hanyar rera wakoki cikin fushi da nuna rashin amincewarsu da wannan.
Bayan sauka da motar jam'iyyar NNPP mai alama kayan marmari, Mallam Ibrahim Shekarau ya bayyana dalilan da suka sa yi watsi da jam'iyyar, The Nation ta ruwaito.
A cewar wani rahoto daga jaridar Business Insider, lamarin hauhawar farashin kayayyaki a duniya ciki har da nan Najeriya da sauran kasashen Afirka, shi jawo
A yau Lahadi 22 ga watan Agusta ne tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau ya yi sallama da jam'iyyar Kwankwaso NNPP, a cewar rahotonnin da ke iso mu yanzu
Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana yadda Sanata Rabiu Kwankwaso, ya yaudare shi da ma magoya bayansa bayan da ya jawo su zuwa jam'iyyar NNPP mai tasowa a yanzu.
Salisu Ibrahim
Samu kari