Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnatin APC a Gombe ta Muhammadu Inuwa Yahaya, ta rushe ofishin gangamin zaben dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP, Muhammad Jibrin Dan Barde, a jihar Gombe.
A ci gaba da neman mafita ga yajin aikin ASUU, ministan Ilimi na Najeriya, Adamu Adamu, ya kira dukkan shugabannin jami'o'in tarayya na kasar domin tattaunawa.
An ruwaito Osinbajo na fadin haka ne a yau Talata 30 ga watan Agusta yayin da gwamnonin APC suka kai masa ziyarar sannu bayan murmurewarsa daga rashin lafiya.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun kitsa sace kanin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Isaac Foyose da yammacin ranar Litinin 29 ga watan Agusta.
Jaridar This Day ta ruwaito cewa, Atiku ya sha alwashin mai da kamfanin dungurungum sinsa hannun 'yan kasuwa domin dakile wasu abubuwan da ke faruwa a yanzu.
Jaridar Punch, ta ruwaito cewa, akwai kananan hukumo sama da 40 da ba lallai su kada kuri'u ba a zabe mai zuwa saboda yawaitar harin 'yan ta'adda a shekarar nan
Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya ce sam bai shirya zuwa Villa domin ya mike kafa ya sharbi jar miya ba, zai zo ne dan yiwa 'yan Najeriya aikin da ya cancanta.
A yau Litinin 29 ga watan Agusta ne kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta aje hukuncin babbar kotun tarayya da ta ba Shehu Sagagi shugabancin PDP na Kano.
Anthony Ehilebo, ya shawarci 'yan Najeriya da cewa, kada su bari Kashim Shettima ya kusanci kujera a Villa, don kada ya kula da lamurran tsaro na Najeriya.
Salisu Ibrahim
Samu kari