Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da kama matashin a ranar Lahadi a wata sanarwa da ya fitar, Daily Nigerian ta ruwaito.
Emmanuel ya dage cewa, kamata ya yi gwamnatin Buhari ta kafa kwamitin masoya Najeriya da za su kawo shawarwari masu kyau don ci gaban kasar nan baki daya...
Rahoton ya fito ne daga kamfanonin barasa hudu na Najeriya, kuma ya mai da hankali ne daga watan Janairun bana zuwa watan Yunin da ta gabata a wannan shekarar.
Ministan ya bayyana cewa, akalla buhunnan kayan abinci 8,228 ne ya raba a Gombe, inda aka ba da kayyakin ta hannun sarakunan gargajiya a jihar, a yankin Arewa.
Wani mummunan yanayi ya faru a yankin Orhono da ke Eku ta karamar hukumar Ethiope ta Gabas a jihar Delta, wani ya kashe masoyiyarsa da suke rayuwa tare a gida.
Gwamnatocin Najeriya daban-daban ne suka fara ayyuka masu muhimmaci ga kasa, kuma hukumomi suka amince da kashe makudan biliyoyi domin ayyukan a tsawon shekaru.
Zaben 2023 na zuwa, karamin ministan kwadago kuma kakakin gangamin kamfen na Tinubu, Festus Keyamo (SAN), ya shawarci fastoci da sauran malaman addini a kasar.
An ce tsagrun sun yi bindige wani soja tare da yin awon gaba da wasu jami’an kamfanin gonar mutum biyu da misalin karfe 1:30 na ranar Laraba 24 ga watan Agusta.
Tsarin masarautun gargajiya a Najeriya ka tafiya ne a karkashin kananan hukumomi kuma gwamnonin jihohi, kuma su ke da karfin ikon nadi ko da tsige sarakuna.
Salisu Ibrahim
Samu kari