Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Mun samu labarin cewa, wani yaro mai shekara 10 ya nutse a ruwa a karamar hukumar Buji ta jihar Jigawa a ranar Asabar 26 ga watan Satumba na wannan shekarar.
Fantamawar rayuwa da mallakar jirgin hawa domin more rayuwa na daya daga cikin abubuwan da ake gani a matsayin tumbatsar dukiya a duniya, a Najeriya ma bata.
Wani balaraben kasar Saudiyya ya bayyan kadan daga rayuwarsa, ya ce ya yi aure sau 53 cikin shekaru 43, kuma ya fadi darasin da ya koya daga yawan aure-aure.
Wata matashiya mai shekaru 18 ta zaman zugum yayin da ta yi bikin cika shekara amma babu wanda ya hallara, an ga dakin taron babu kowa a cikinsa a wani bidiyo.
Rahoton da muke samu daga kafar labarai ta BBC Hausa ya ce hargitsi ya tashi a asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi yayin da aka sace jariri.
Jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta fara gudanar sabon zaben fidda gwanin gwamna gabanin babban zaben 2023 mai zuwa badi, Channels Tv ta ruwaito a yau Juma'a.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, rundunar sojin saman Najeriya ta sake gano mafakar 'yan ta'adda karkashin jagorancin Dan Karami a karamar hukumar Zurmi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Adamu Garba II ya bayyana wani mafarkin da ya yi na marigayiya sarauniyar Ingila Elizabeth II, inda ya ce
Babbar Kwamishinira Burtaniya a Najeriya, Ms Catriona Laing ce ta bayyana hakan, inda tace Burtaniya za ta tsaya tsaka-tsaki a lokacin zabukan da za a yi...
Salisu Ibrahim
Samu kari