Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Tsohon shugaban ya gana da tsoffin shugabannin na soji ne a gidajensu da yammacin yau Alhamis 15 ga watan Satumba, Vanguard ta ruwaito a yau Alhamis 15 ga wata.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na a yankin Kudu maso Yamma, Mr Isaac Kekemeke ya bayyana kwarin gwiwarsa ga lashe zaben Tinubu a zaben 2023 mai zuwa badi.
Mithilesh Prasad, wani matashi mai shekaru 24 dan kasar Indiya ya baya da mamaki yayin da ya sauya motarsa zuwa jirgi mai saukar ungulu da ya kera a yanzu.
Yayin da ake ta jiran shekarar 2023 don kada kuri'u da zaben shugaban kasa, an yi wani bincike dake nuna akwai yiwuwar Peter Obi ya lashe zaben mai zuwa...
An ga wani yaron da ya damalmale jikinsa da manja a wani bidiyon da jama'ar intanet suka shiga mamakin ganin yadda yaron ya shiga ciki ya zauna ya wanke jikinsa
Rahoton Premium Times ya ce, ‘yan sanda a jihar Kwara sun ceto wata mata da danta da aka sace bayan wani dauki ba dadi tsageru a wani aikin ceto da ‘yan sanda.
Wasu ahali sun shiga tashin hankali yayin da suka gano an binne kumurcin maciji a daidai inda mahaifinsu ke kwanciya a dakinsa. Sun yada hotuna a kafar Twitter.
Oloyede ya yi wannan roko ne yayin da ya bayyana a gaban kwamitin majalisar wakilai kan kudirin kasafin kudi na MTEF a yau Laraba 14 ga watan Satumban 2022.
Wani matashi dan Najeriya ya jawo cece-kuce a shafin sada zumunta yayin da ya tuntsure a kasa tsabar dadi lokacin da matarsa ta haihu a wani asbirin a gabansa.
Salisu Ibrahim
Samu kari